Dan Allah Mu Dinga Kiyaye Harshen mu ! Meenah Tayiwa Maza Wankin Babban Bargo tayi musu tas

- Advertisement -

Hajiya meenah tayi kira da mu kiyaye harshen mu akan kalamai marar dadi ga wasu mazan marar tarbiyya Marar hankali wanda tayi wannan ne saboda masu yiwa matan da a social media wani kallo.

Wanda wani da gaya mace je kiyi aure wanda baka san dalilin da yasa wata ba tayi aure ba.

Dan Allah Mu Dinga Kiyaye Harshen mu ! Meenah Tayiwa Maza Wankin Babban Bargo tayi musu tas

Subhannallah Kalli bidiyon Nafisa Abdullahi tana rawa kamar tsirara.

Wanda har ta kara da cewa a social media akwai matan aure yana da kyau maza su kula da wannan ba dan ka samu free knowledge zaka zo kana magana wanda bai dace ba.

Ta kara da cewa babu inda ankace idan mace batayi aure ba bata shiga aljannah babu.

Ga dai bidiyon nan ku kalla.

- Advertisement -