Dalilin Ficewar Muneerat AbdulSallam Daga Addinin Musulunci

- Advertisement -

 

Shahararren marubucin nan Datti Assalafy ya bayyana wadanan bayyanai a shafinsa na Instagram kinda yake cewa:

Shahararriyar karuwan karshen zamani kazama Munneerat Abdussalam ta bayyana ficewarta daga cikin addininmu na Musulunci

Tace dalilin ficewarta daga Musulunci shine wai tun bayan shekaru 2 da suka gabata ta dawo cikin addinin Musulunci babu abinda Musulunci ya kara mata face tsangwama da kuma barazanan kisa

Dalilin Ficewar Muneerat AbdulSallam Daga Addinin Musulunci

Jama’a wannan kazamar karuwa karya takeyi wa Musulunci ba wannan ne dalilin ficewarta daga Musulunci ba, zunzurutun iskanci take so tayi amma tana ganin rigar Musulunci da ta sanya zai iya haddasa mata kalubale, shiyasa ta cire

Kalli Zafaffan Hotunan Maryam Yahya A Kasar Dubai Wajen Shakatawa

Yanzu haka tana da wani tsari da take so ta fara na daukar shirin movie din batsa da zina a fili ta hanyar fitar da bidiyo, ta bude group a Telegram don ta fara wannan ta’asar, tace duk mai son ya shiga cikin group din sai ya biya Naira dubu 20, don haka blue movie zata fara yi shiyasa taga ficewa daga addinin Musulunci zai fi taimaka mata

Da Shari’ar Musulunci ake yi hukuncin ridda a Musulunci kisa ne, amma tunda ba Shari’a ake yi ba tana da ‘yancin tayi kafurcinta, amma ku jira kuga yadda Allah zai yi da ita ba da jimawa ba Yaa Allah Ka tarwatsa al’amarin wannan kazamar karuwa Amin.”

Fatamu ga wannan baiwar Allah ya karkato ta zuwa ga Addini musulunci ta dawo.

- Advertisement -