Dakarun soji sun sheke ‘yan bindiga 2 a Kagarko har lahira

Dakarun soji karkashin rundunar Operation Thunder Strike a daren Litinin sun halaka ‘yan bindiga biyu a kan titin Sabon Iche-Kagarko a karamar hukumar Kagarko ta jihar Kaduna.

Mazauna yankin sun bayyana cewa ‘yan bindigan suna daga cikin miyagun da suka addabi yankin, Each day Belief ta ruwaito.

Hakazalika, rahotannin tsaro daga jihar Kaduna sun tabbatar da cewa dakarun sun yi lambo a kan hanyar bayan bayanan sirri da aka sanar musu na kaiwa da kawowar ‘yan bindiga a yankin.

Dakarun soji karkashin rundunar Operation Thunder Strike a daren Litinin sun halaka ‘yan bindiga biyu a kan titin Sabon Iche-Kagarko a karamar hukumar Kagarko ta jihar Kaduna.

Dakarun soji sun sheke 'yan bindiga 2 a Kagarko har lahira

(*2*)

Mazauna yankin sun bayyana cewa ‘yan bindigan suna daga cikin miyagun da suka addabi yankin, Each day Belief ta ruwaito.

Hakazalika, rahotannin tsaro daga jihar Kaduna sun tabbatar da cewa dakarun sun yi lambo a kan hanyar bayan bayanan sirri da aka sanar musu na kaiwa da kawowar ‘yan bindiga a yankin.

A wani labari na daban, wani dan sanda mai mukamin sifeta ya rasu inda wasu suka raunata bayan harin da ‘yan bindiga suka kai jihar Ribas, Channels Television ta wallafa.

Hukumar ‘yan sandan jihar Ribas ta ce kusan ‘yan bindiga 17 ne suka kai gagagrumin hari kan jami’an ‘yan sandan da aka tura Borikiri a Fatakwal a daren Lahadi.

Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Ribas, SP Nnamdi Omoni a wata takarda da ya fitar, ya ce kwamishinan ‘yan sandan jihar, Joseph Mukan ya bada umarnin zakulo wadanda suka aikata wannan laifin da gaggawa.

 414 total views,  3 views today

About M. Jamiu 1373 Articles
Muhammed Jamiu is a Head Editor at Mobilized9ja (M9JA). He has been publishing for 8 years and focused more on Local/World News, Nigeria Music & Video all in English and Hausa Language.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

*