Daga Karshe Sheikh Qaribullah Yayi Martani Mai Zafi zuwa Ga Abduljabar Akan Zagin Sahabbai

0
64

Wannan shine bidiyon Sheikh Qaribullah Nasiru Kabara wanda dan uwa ne ga Abduljabar nasiru kabara wanda mahaifinsu daya.

Daga Karshe Sheikh Qaribullah Yayi Martani Mai Zafi zuwa Ga Abduljabar Akan Zagin Sahabbai

Boko Haram sun kashe ‘yan sanda 2, sun sace 2 yayin da sabbin hafsoshin tsaro ke Borno

Amma idan ana maganar fiyayen halitta Annabi Muhammad s.a.w to babu maganar dan uwa duk wanda yace yaci mutuncin Manzon Allah sai inda karfinmu ya kare.

Ga bidiyon nan kasa ku saurara.

What's On Your Mind?