Bidiyo: Daga Karshe Sheikh Kabiru Haruna Yayi Magana akan Zanga Zanga Da Matsalar Arewa

Daga Karshe Sheikh Kabiru Haruna Yayi Magana akan Zanga Zanga Da Matsalar Arewa

Kamar yadda kowa yake ganin malami sosai sunyi magana akan wannan zanga zanga da ake tayi a Nigeria da ttabarbarewar rashin tsaro a arewacin najeriya duk a cikin wannan bidiyo yayi jawabin da kuma matasa masu zanga zanga su san amfani da rashin amfanin zanga zanga.

Wanda duk musulmi anaso yayi abu akan koyar addininsa yadda ya dace.

Ga bidiyon nan kasa.

 206 total views,  1 views today

About M. Jamiu 1389 Articles
Muhammed Jamiu is a Head Editor at Mobilized9ja (M9JA). He has been publishing for 8 years and focused more on Local/World News, Nigeria Music & Video all in English and Hausa Language.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*