Alhamdulillahi Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa yayi magana akan hukuncin pos wanda ya tsaya kafin yayi magana akan hukuncin pos wanda wannan wani sabon abu ne wanda yana da kyau mutum ya tsaya yayi bincike akan hukuncin abun
Tattaunawa Da Ankayi Da Nura M Inuwa Akan Albums Dinsa – Daga Bakin Nura M Inuwa
Wanda ya nuna cewa ya samu kiraye kiraye akan pos har sakon waya da fb wanda alhamdulillahi yayi wannan bidiyo da bai wuce minti 7 bakwai.
Wanda mun kawomuku ku saurara sosai sai dai akan wannan sanabi ba shine zai sa ka dauki wannan malami da wani ido ba a’a daman ana samun sabani akan fatawoyi.
Ga bidiyon nan kasa amen.
934 total views, 4 views today
Be the first to comment