Daga gurin daukar Shirin Labarina Zango na ukku Tare Da Nazir Sarkin Waƙa

0
260

Daga gurin daukar Shirin Labarina Zango na ukku Tare Da Nazir Sarkin Waƙa

An fara daukar shirin labarina zango na ukku wanda akwai alamun cikin zango na ukku ne nazir m Ahmad sarkin waka kanne ga malam aminu saira.

Cece kuce Ta Ɓarke Tsakanin Jaruman LABARINA Mahmud Da Sumayya A Instagram

Wanda tabbas wannan shiri yayi matuƙa kyau sosai wanda babu movie Mai dogon zango irinsa a fagen Soyayya.

Ga bidiyon nan ku kalla.

What's On Your Mind?