Da Zinar Wuri Gara Auren Wuri! kalli Hotunan Pree-wedding Na Amarya Da Ango

0
67

Wannan gwani abin sha’awa irin yaro karami da yarinya zasuyi aure wanda gara aurin wuri da zinar wuri wanda wannan abun yayi matukar sha’awa sosai.

Da Zinar Wuri Gara Auren Wuri! kalli Hotunan Pree-wedding Na Amarya Da Ango

A madadin hausaloaded da mabiyanta suna fatan Alkhairi ga wadanda amare Allah ya basu zama lafiya da zuri’a dayyiba.

Kalli Zafaffan Hotunan Maryam Yahya Yar kwalisa

Ga hotunan nan kasa ku kalla.

What's On Your Mind?