Bidiyo: Da duminsa – Matasa sun kone gidan iyayen Gwamnan Legas, Sanwo-Olu

Da duminsa: Matasa sun kone gidan iyayen Gwamnan Legas, Sanwo-Olu

Bayan wani lokaci, matasan sun yi nasarar kone gidan kurmus.

Bidiyo: Sarkin Waka Ya Mayar Da Martani Mai Zafi Kan Yan Twitter

Ganau din wanda ya bukaci a boye sunansa ya ce, “Wurin karfe 7:45 na protected, fusatattun matasa sun taru wurin gidan iyaye Sanwo-Olu da ke kan titin Omididun a Lagos Island inda suka dinga jifa tare da fasa gilasai. “Daya daga cikin matasan ya zuba fetur inda aka hana shi saka wuta saboda tsoron rasa rayuka. “Amma kuma daga bisani matasan sun taru inda suka kone gidan.

A halin yanzu ‘yan hukumar kwana-kwana ne ke kashe wutar.” An gano cewa ‘yan sandan da ke yankin Adeniji Adele ne suka gaggauta zuwa wurin gobarar domin kwantar da tarzoma.

Ga bidiyon nan kasa.

 103 total views,  1 views today

About M. Jamiu 673 Articles
Muhammed Jamiu is a Head Editor at Mobilized9ja (M9JA). He has been publishing for 8 years and focused more on Local/World News, Nigeria Music & Video all in English and Hausa Language.

Be the first to comment

Leave a Reply