Da Dimi-diminsa: Shugaban Rundunar Soji Ya Rasu A Hatsarin Jirgin Sama

- Advertisement -

Da Dimi-diminsa: Shugaban Rundunar Soji Ya Rasu A Hatsarin Jirgin Sama

Shugaban rundunar sojin kasa na Nijeriya, Ibrahim Attahiru ya rasu a hatsarin jirgin saman rundunar sojin. Rahotanni suna cewa zuwa yanzu babu labarin wani da ya sha a hatsarin.

Rahotanni solar tabbatar da jirgin ya yi hatsari ne a filin jirgin sama ma jihar Kaduna, kamar yadda jaridar Every day Nigerian ta rawaito.

Cikakken Labari na nan tafe…

- Advertisement -