An ceto yara 18 da aka sata, amma har yanzu ba a neme su ba a Anambra

0
10

Wadannan hotunan yara da ake gani ‘yan Gombe ne aka sace su, binciken ‘yan sanda ya nuna wata mata ce mai suna Hauwa Usman ‘yar asalin Gombe ta sace yaran ta kaisu jihar Anambra a ranar 20-10-2019 ta sayar wa inyamurai

Martanin Gwamna El’Rufa’i Akan Rushe Makarantar sheikh Dahiru Bauchi

Yanzu haka an samu yaran a inda aka sayar da su, suna hunnun ‘yan sanda a jihar Anambra, wasu iyayen yaran solar gane yaransu bayan da rundinar ‘yan sanda ta fitar da sanarwa, wasu yaran kuma har yanzu ba’a gano iyayensu ba

Ana kira ga jama’a da su taimaka waken yada wadannan hotuna ko Allah Zai sa a gano asalin iyayensu, ga nambar wayan kakakin ‘yan sanda na jihar Anambra CSP Haruna Muhammad 0813 591 4965 idan an kira za’a iya samunsa kowani lokaci.

Idan da mutanen Arewa ne suka sace yaran inyamurai suna kawo su Arewa suna sayarwa da yanzu solar tashi hankalina kasa, ya kamata a dakatar da wannan cin amana da ake yiwa Arewa
Allah Ka isar mana.

Ga hotunan yara nan.

(*18*)

 360 total views,  3 views today

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here