Cece kuce Ta Ɓarke Tsakanin Jaruman LABARINA Mahmud Da Sumayya A Instagram

0
251

Cece kuce Ta Ɓarke Tsakanin Jaruman LABARINA Mahmud Da Sumayya A Instagram

Shirin LABARINA wanda Ibrahim biranewa ke rubutawa yayinda masu shirya fin din sune: nazir sarkin waka, aminu saira da Nazifi Asnanic suke shiryawa

Yayinda da malam aminu saira ke bada umurnin wannan shiri wanda ake haskawa a tashar arewa24tv duk sati wato duk ranar Litinin da misalin karfe 8 na dare.

Shirin na wannan sati yayi matukar baiwa mutane mamaki irin yadda soyaya take tsakanin Mahmoud da sumayya tun farkon wannan shiri.

Hotunan Bashir El-Rufai rike da ƙugun amarya Nwakaego sun janyo masa caccaka

Sai gashi a wannan sati kwatsam Mahmud ya nuna cewa shi ba wata soyayya da ke tsaninsa da sumayya.

Mahmoud ya sanya sumayya tayiwa diyan masu kudi wulakanci akansa, shi da hadurwasa da lailah ya nuna cewa shi bai taba yin budurwa a tarihin rayuwarsa ba amma a cikin shirin labarina sai Lailah.

Wanda sai ya wallafa wannan rubutu jiya a shafinsa na Instagram inda yake cewa:

“Nima da kudi nayi anfani wajen siyen soyayyar Sumayya, yakamata ku tuna haduwata da Sumayya a wurin Nuru Maichemist😂 #LABARINAseries”

https://www.instagram.com/p/CHsdaXOJTzI/?utm_source=ig_embed&ig_mid=22E30694-0A00-4C20-BBFA-137C17681997

Na take sai kaga sumayya ta mayar masa da martani wanda abun ya dauki yan kallo,amma dai duk sunyi wannan abu ne a cikin raha.

Cece kuce Ta Ɓarke Tsakanin Jaruman LABARINA Mahmud Da Sumayya A Instagram Cece kuce Ta Ɓarke Tsakanin Jaruman LABARINA Mahmud Da Sumayya A Instagram

Ga kadan daga cikin abinda Hausaloaded sunka tattaro muku.

Cece kuce Ta Ɓarke Tsakanin Jaruman LABARINA Mahmud Da Sumayya A Instagram

What's On Your Mind?