Video Trailer : BURIN RAINA SERIES staring :- Adam Zango , Isah presido Momee Gombe Da sabuwar Fuska

0
90

Shima dai jarumi adama a Zango ya shiga sahun fina finai masu dogon zango wanda shima a yau ne za’a fara fitae da wannan shiri.

Wannan Movie anyi shine domin soyayya ce tsintsarta a cikinsa wanda zakuga irin chakwakiyar yarda ke cikinsa.

Burin Raina Latest Hausa Film

Wanda ya samu jarumai kamar haka:-

Adam a zango

Isah frozee presido a shirin labarina

Bidiyo: Subhanallah Dubi Yadda Shedan Ya Bayyana Agaban wani Bawan Allah

Momee Gombe

Dai sauransu.

Ga tallar wannnan movie mai dogon zango nan.

 345 total views,  3 views today

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here