Buhari ya amince da fitar da biliyan 10 domin kidaya

0
31

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya (*10*) da bayar da Naira biliyan 10 ga hukumar kidaya ta kasa.

A yadda jaridar The Nation ta ruwaito, za’ayi amfani da kudin ne don bin lungu da sakon kananan hukumomi 774 dake kasar nan.

Jaridar Legit.ng ta tattaro bayanai akan yadda Shugaban kasa ya (*10*) da karin Naira biliyan 4.5 akan kasafin 2021 don aiwatar da kidayar.

Osinbajo yayi magana akan yadda gwamnatin Buhari ya (*10*) da bayar da Naira biliyan 10 domin kidayar.

Shugaban hukumar kidaya ta kasa, Eyitayo Oyetunji, ya bayyana hakan a Abuja ranar Litinin.

Buhari ya amince da fitar da biliyan 10 domin kidaya

Buhari ya ƙarawa malamai albashi mai tsoka da shekarun aiki

A wani labari na daban, gwamnatin tarayya tayi ala-wadai akan ‘yan Najeriyan dake cewa Najeriya na gab da tarwatsewa.

Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasa ya fadi hakanne a wata takarda ta ranar Lahadi, 14 ga watan Oktoba wanda yake cewa rashin kishin kasa ne furta wadannan kalamai.

Gwamnatin tarayya ta zargi wasu ‘yan Najeriya akan maganganun nuna rashin kishin kasa. Garba Shehu ya ce gwamnatin Buhari ba za ta lamunci irin wadannan kalubalan ba.

Gwamnati zata tsaya tsayin-daka wurin kawar da duk wani abu da zai tada tarzoma da kuma hankulan ‘yan kasa.

Ya ce gwamnati zata dage wurin kawar da matsalolin rashin tsaro da kuma cutar COVID-19.

Mai magana da yawun shugaban kasan, yace gwamnatin tarayya ba za ta dauki wani matakin da zai cutar da ‘yan Najeriya miliyan 200 ba, wanda hakan ne abu na farko da Shugaban kasa ya dace yayi.

What's On Your Mind?