Bidiyo: Buhari bashida amfani Inji Aisha Yusefu Ta kuma caccaki matasan Arewa da suka ki fitowa zanga Zanga

Buhari bashida amfani Inji Aisha Yusefu Ta kuma caccaki matasan Arewa da suka ki fitowa zanga Zanga

Ta kalubalanci ‘yan Arewa, tace wai ‘yan Arewa solar zama kamar wawaye marassa kishi sunki fitowa zanga-zanga kwatar ‘yancin kansu, wai kada ‘yan Arewa su yadda a rudesu da batun addini, su fito kawai a harzuka kasar, wato tana magana ne daga cikin gidanta.

Hakika wannan matar ‘yar kwangila ce, zanga-zangar nan akwai siyasa a cikinta Billahi, ba shakka an saka siyasa a ciki, kuma Insha Allahu sai sunji kunya.

Jama’ar Arewa kada ku biyewa Aisha Yesufu, lallai ku bi karantarwan addinin Musulunci domin neman mafita akan kowace irin damuwa da matsala, wannan bayahudiyar mata a rigar Musulunci ba hujja bace.

Bidiyo: Subahanallahi!! Abinda Ake Gudu Kenan Gashi Gaskiya Ta Bayyana

Aisha Yesufu bayan ta kunnar wutar rikicin ENDSARS ga ta nan ta buya a gidanta tana jin dadin rayuwa tare da yin jima’i tare da mijinta a gida hankalinsu kwance, shaidaniya ta ingiza yaran mutane suna kokarin ruguza kasa.

Insha Allahu abinda tayi sai ya biyota har kan gadon baccinta, domin Allah ba azzalumin bayinsa ba ne

Yaa Allah Ka kunyata makiya zaman lafiyar Kasarmu Nigeria Amin

Ga bidiyon nan kasa .

 

 434 total views,  1 views today

About M. Jamiu 1369 Articles
Muhammed Jamiu is a Head Editor at Mobilized9ja (M9JA). He has been publishing for 8 years and focused more on Local/World News, Nigeria Music & Video all in English and Hausa Language.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*