Wata mata ko muce Budurwa Ta cavcaki Ali Nuhu, Adam a Zango,Hamisu Breaker,M Inuwa , Yakubu Muhammad maryam sales space rahama sadau da dai sauransu
To fa an samu wata budurwa ta caccaki yan Kannywood celebrities wanda tayi musu tas.
Wanda wannan wankin babban bargo a kasuwa me yayi zafi haka wanda zakuji daga bakinta ba Hausaloaded ba.
Kalli Bidiyo: Maryam KK Tayima Adam A Zango Abunda Mutane Suke Zargi
Wanda abin zai baku mamaki irin yadda tayi bayyani tiryan tiryan wanda dai zakuji daga bakinta.
Ga bidiyon nan kasa.
1,213 total views, 5 views today
Be the first to comment