Bidiyo Ziyarar Adam A Zango Da Jama’ar Sa Zuga Mataimakin Gwamnan Kano

- Advertisement -


Fitacen Jarumin Kannywood Kumah Mawaki A Masana’antar Ta Kannywood (” Adam A Zango “) Yayi Ziyara Da Shidan Jama’ar Sa Zuwa Ga Mai Girma Mataimakin Gwamnan Jahar Kano Dr Nasiru Gawuna.

Ku Taba Kan Wannan Alamar Hoto Dake Nan Kasa Domin Kallon Cikakken Bidiyo Dauke Da Sahihin Zance Ziyarar Da Adam A Zango Ya Kai Ga Mai Girma Mataimakin Gwamnan Kano.

Wannan Bidiyo Ya Kai Kimanin Tsahon Mintuna Goma Sha Daya, Chif. Dayawa Wasu Mutane Na Tsokavo Kan Cewa Jarumin Adam A Zango Ya Kai Wannan Ziyarar Dai Bisa Wata Manufa Ta Daban.

Kada Ku Manta Ku Tura Zuwa Facebook WhatsApp Instagram Twitter Da Kuma Telegram, Duk.

- Advertisement -