Bidiyo : Zazzafan Raddi Ga Malaman Falaki Akan Matsalar Ganin Wata – Sheikh Ahmad Sani Sokoto

- Advertisement -

Bidiyo : Zazzafan Raddi Ga Malaman Falaki Akan Matsalar Ganin Wata ~ Sheikh Ahmad Sani Sokoto

As Sheikh Bashar Ahmad sani Sokoto yayi nasiha akan matsalar ganin wata wanda yayi wannan bidiyo ne da dadewa a lokacin da kaddamar da littafinsa wanda yayi bayani akan Musulunci addini ne na hadin kai.

Wanda ya kawo kisa akan tun daga wafatin fiyayyen halitta Annabi Muhammad s.a.w tare da yadda Sahabbai manzon Allah s.a.w sunka gudanar da rayuwarsu wajen addinin musulunci.

Ga bidiyon nan a takaice kar na cikaku da surutu.

- Advertisement -