Bidiyo : Zargin da Muke ma Gidan TV na Arewa 24 Ya Tabbata Hattararku Iyaye

- Advertisement -

Ash sheikh asadul lslam yayi cikakken bayyani akan irin zargin da ake yiwa arewa24television wanda malamin yana kai hanya amma ya zamo ita nasiha zaku iya yi a koda yaushe.

Malam a cikin wannan bidiyo yayi kira da cewa shi azumin watan ramadan ana yin 29 wanda kuma idan ba’a gani ba a cika talatin kamar yadda hadisin Manzon Allah ya fada.

Wanda yayi wannan bidiyo ne akan tashar arewa24television wanda suna yakan musulunci wanda yayi wannan hasashe sunka ce masa karya ce.

To ga bidiyon nan kasa sai ku saurara.

- Advertisement -