Bidiyo: Zan Auri Ashiru Nagoma in zauna Da shi in ya Amince cewar wata Matashi Budurwa Rukayya

0
17

Wata Matashiyar budurwa maabuciya bin tashar tsakar gida mai suna rukayya mazauniyar kasar omen yar asalin jahar plateau state Wanda ta sha alwashin auren babban darakta ashiru nagoma.

Wanda ta nuna irin yadda taga an nuna cewa tunda haukacewarsa na da nasaba da rashin aure wanda kuma rashin aure babban abu ne.

Zan Auri Ashiru Nagoma in zauna Da shi in ya Amince cewar wata Matashi Budurwa Rukayya

Bidiyo: Abinda Ya Faru A Kano Lokacin Da Ganduje Yaje Kada Kuria A Zaben Kananan Hukumomi Da Akeyi Yau

Wanda ta nuna zata dawo da zama a gida Nigeria domin ceto rayuwar wannan bawan Allah inda ta bayar da numbarta ga duk mai iya hadata da yan uwan wannan darakta.

Zaku ji cikakken labarin yarinya daga sautin Murya a cikin wannan alamar faifan bidiyo.

 186 total views,  3 views today

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here