Bidiyo: Yarinyar Ali Nuhu Fatima Ali Nuhu Ta Bayyana Soyayyar Dake Tsakaninsu Da Mahaifiyarta A Wani Taro

- Advertisement -

Yarinyar Ali Nuhu Fatima Ali Nuhu Ta Bayyana Soyayyar Dake Tsakaninsu Da Mahaifiyarta A Wani Taro

Diyar shahararren dan wasan fina-finan kannywood Ali Nuhu ta bayyana tsananin kauna da shakuwa tsakaninta da mahaifiyarta.

Yarinyar Ali Nuhu Fatima Ali Nuhu Ta Bayyana Soyayyar Dake Tsakaninsu Da Mahaifiyarta A Wani Taro

Ta bayyana hakan ne a shafinta na Instagram yayin sanya wannan hoton a shafinta wanda yake da kyau ga shan shayi duk da cewa bamu san irin taron da yake ba.

Kalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau wajen Bautar Kasa NYSC

Amma muna iya cewa babban taron ne da zai iya zama wani biki domin kowa ne ya nuna bajintar sa a fagen ado da ado.

- Advertisement -