Bidiyo: Yanzu Yan Mata sun Daina Zina Sun koma Madigo – Dr Abdallah G/Kaya

0
71

A cikin faifan wannan bidiyo zakuji yadda yar uwa mace daga kasar Saudiyya take gayama malam irin yadda halinda yan mata suka shiga ciki a yanzu.

Wanda can ana maganar zina zina to yanzu abun ya sauya mace zaka gani da yar uwata suna lalata tace ayi musu nasiha auzubillah.

Gashi nan ku saurara kuji.

What's On Your Mind?