Bidiyo : Yadda aka gudanar da jana’izar Dandazon Samarin Da suka Mutu Yan kano A Titin kaduna zuwa Kano

- Advertisement -

Wannan shine cikakken bayyanin yadda ankayi jana’izar samarin da suka mutu a kan hanyar zuwa kaduna zuwa Kano.

Wanda abun baiyi dadi sosai ba wanda muna rokon Allah yayi musu rahama baki daya da sauran musulmin duniya,ga bidiyon nan kasa sai ku kalla.

- Advertisement -