Bidiyo: Wuff! Zainab Raga Tayi Wuff Da Wani Matashi

- Advertisement -

Wuff! Zainab Raga Tayi Wuff Da Wani Matashi

Tsohuwar Jarumar KannyWood Zainab Raga, Tayi Wuff Da Wani Matashi A Aurenta Karo Na Biyu. Cikin Kwanakin Nan Ne Dai Mu Samu Labarin Jarumar Ta Sakeyin Aure Bayan Aurenta Ya Mutu.

Inda Ta Sami Wani Matashi Ta Aura. Ga Yanda Bikin Nasu Yakasance Anan.

- Advertisement -