Bidiyo: Wasan Sallan Hamisu breaker Kano trade fair 2021

- Advertisement -

Shahararen mawakin nan na soyaya mai jarumar mata Hamisu S Yusuf wanda anka fi sani da hamisu Breaker bana a wannan sallah bai fita ko ina ba a gida ya fara wasan sallah sa a trade fair wanda kuma zaku irin gagarumin taro da masoyansa nayi a cikin babban birni kano kamar yadda zaku gani a cikin wannan bidiyo nasa.

- Advertisement -