Bidiyo : Wasan Sallah Na Jaruman IZZAR So A Kasar Niger chasu Iya Chasu

- Advertisement -

Wannan itace wakar jaruman izzar so lawal ahmed da aisha najamu izzar so wanda sunka haskaka sosai a cikin kasar niger wanda zaku ga irin yadda dinbin mutane sosai a wajen wannan present din kamar yadda zaku gani a cikin faifan bidiyo.

Tabbas lallai wannan fim mai dogon zango na izzar so shima ya samu mabiya sosai a Nigeria da ketare.

- Advertisement -