Bidiyo : Tofah Limamai Sun Fara Aike Ma Gwamna Ganduje sako mai Zafi Akan Alert

0
156

Bidiyo : Tofah Limamai Sun Fara Aike Ma Gwamna Ganduje sako mai Zafi Akan Alert

Wannan wani limami ne wanda ya fito yana magana da cewa ana musu gori akan suna jin alert wai dole su za’a fara yiwa Allurar Korona saboda suna jin alert.

Alhamdu Lillahi Dr Muhd Rabiu R/lemo Yayi Martani Bayan Kotu ta Amince ayi zama da Abduljabar

Inda wannan limamin ne yayi wa gwamnatin ganduje wankin babban bargo a kasuwa ku saurara kuji ga faifan bidiyon nan kasa.

What's On Your Mind?