Bidiyo: Tabbas Da Zai Kara Dani Da Nazo A Ta Uku. Dan Allah Dan Annabi Maza Ku Kara Aure Inji Wata Budurwa

0
27

Bidiyo: Tabbas Da Zai Kara Dani Da Nazo A Ta Uku. Dan Allah Dan Annabi Maza Ku Kara Aure Inji Wata Budurwa

Zainab Umar Yar Adamawa, Shugabar Kamfen din sake aurar da Maza, ta nuna farin ciki da goyon baya ga Saurayin da zai auri mata biyu a lokaci guda.

Zainab ta bayyana tunaninta a shafin ta na Fb a wani faifan bidiyo da ta saka.

KALLI BIDIYON YADDA BAZAN YARDA DA WANAN CHIN KASHIN BA || SAI DAI KU RUSHE MAKARANTA TA ABDULLJABBAR

Ga bidiyon abinda ya faru nan munkawo maku asha kallo lafiya.

What's On Your Mind?