Bidiyo: Subahanallahi – Gaskiya Malama Zuwairiya Ta Tonawa matan Aure Asiri a Nan

0
225

Bidiyo: Subahanallahi – Gaskiya Malama Zuwairiya Ta Tonawa matan Aure Asiri a Nan..

Malama zuwairiyya tayi babban nasiha zuwa ga matan aure wanda kuma yana da kyau ki/ka saurara domin yiwa yan uwanka mata nasiha ko nuna masu domin su amfana.

Wanda hausawa sunce mace ita tasan kukan yar uwata mace tabbas malama a nan ta fadi gaskia sosai sai kuma iyayen mu mata ku dauki wannan nasiha.

Ga faifan bidiyon nan sai a saurara.

What's On Your Mind?