Bidiyo : Soja Boy Yayiwa Dr Jabir Maihula Martani Akan Show Dinsa A Sokoto

- Advertisement -

As Sheikh jabir sani maihula Sokoto yana daya daga cikin malaman da sunka fara yin kira da kada ayi wannan barna a garin Sokoto wanda yace bai dace ba kuyi azumi talatin amma kuzo kuyi godiya Allah da bai dace ba.

Wanda malam yayi bayani sosai akan irin ɓanar wannan present wanda ya kawo a addininci ya kawo a Gwamantance da kuma hukumar NCDC wanda cewa irin wannan taro ya kawo cutar korona.

Wanda malam ya fara da NBA da sunka nemi location daga bisani malam sunkaje sunka yi musu nasiha sai sunka dakatar da su sai sunka koma mai gero theatre.

To shine dai mai alfarma sarkin Musulmi yace kada ayi mai girma gwamna shima yace kada azo ayi musu wannan abun.

Shine yayi martani ga malam wanda zaku saurari bayyaninsa daga bakinsa shi wannan mawaki mai suna soja Boy.

- Advertisement -