Bidiyo : Shugabanni Kuji Tsoron Allah Ku Sauke Hakkin Talakawa (Ran Malam Ya Ɓace Matuka)

0
157

Bidiyo : Shugabanni Kuji Tsoron Allah Ku Sauke Hakkin Talakawa (Ran Malam Ya Ɓace Matuka)

Wannan wani bidiyo ne wanda malam yayi jawabi mai ratsa zuciya wanda kuma yayi kira ga al’umma da muji tsoron Allah.

Kuma yayi jan hankali Sosai ga shuwagabannin kasar nan.

Bidiyo: Yanzu Yanzu Gobara Ta Tashi A Babbar Kasuwar Katsina

Ku saurari Wannan bidiyo zaku irin yadda malam yayi kira da kowa ya gyara domin Akwai tashin kiyama.

What's On Your Mind?