Bidiyo: Sarkin Waka Yayiwa Kungiyar kwadago da El-Rufa’i Martani Mai Hikima

- Advertisement -

Mawaki nazir m Ahamd Wanda anka fi sani da sarkin wakar san kano amma mai murabus yayiwa kungiyar kwadago martani akan irin matakin da ya dace suyiwa El-Rufa’i a cikin wannan faifan bidiyo da bai wuce dakika 6 yayi maganganu tare da bada shawara ga yadda abun ya dace.

Wanda zakuji irin tashi fahimta da wanda ba dole ne kowa ya aminta da fahimtarsa ba ga bidiyon nan domin saurara da kunnuwanku kuji yadda abun yake.

- Advertisement -