Bidiyo: Sarkin Musulmi Ya Fasa Kwai Game Da Ganin Wata – Daga Bakinsa

- Advertisement -

Mai alfarma sarkin Musulmi Sa’advert Abubakar Na UkU III yayi jawabin matsalar ganin wata a wajen kaddamar da littafi malam dr jabir sani maihula Sokoto.

Mai alfarma sarkin Musulmi yayi kira ga manya manya malaman ahlusunnah wurin irin su dr bashar sauran malaman sunnah yace su ilmantar da mutane ganin watan ramadan.

Wanda zakuji irin yadda kawo yadda saudiya suke dubin wata wanda yace sam ba kowane wata suke dubi ba.

Ya kara da cewa ana cewa suna bin saudiya su basa bin saudiya sam.

Akwai magunguna sosai a cikin wannan bidiyo na sarkin Musulmi sai a saurara da kyau.

- Advertisement -