Bidiyo : Sakon Gaggawa Akan Duban Watan Ramadan Yau – Daga Mal. Bashar Ahmad sani

- Advertisement -

Bidiyo : Sakon Gaggawa Akan Duban Watan Ramadan Yau – Daga Mal. Bashar Ahmad sani

Malam yayi takaitaccen bayani sport da ganin wata,
Shin ana anfani da calculation ilimin astronomy wajen dibin wata ko ba’ayi?

Idan ba’a ga wata ba a cika 30 kamar yadda annabi ya umurnce mu.

Malam ya samu sauqi, insha Allah zai dawo cikin kwanakin nan.

Ayi sauraro lafiya.

- Advertisement -