Bidiyo : Sako Na Musamman zuwa Ga Masoyana Akan Sanya Matsatsun kaya – Momee Gombe

- Advertisement -

Bidiyo : Sako Na Musamman zuwa Ga Masoyana Akan Sanya Matsatsun kaya ~ Momee Gombe

Wannan wani sanarwa ce ko sako zuwa ga masoyanta da kuma Kannywood akan wakokin bidiyo da kate tana sanya matsatsun kaya.

Wanda tana mai bada Hakuri cewa taga martanin mutane sosai wanda take baiwa masoyanta hakuri cewa ta daina bazata sake ba,kamar yadda zaku gani a wannan bidiyo tana bayyani da bakinta.

https://www.instagram.com/_u/momee_gombe/?utm_source=ig_embed&ig_rid=0399cd27-b279-463d-885c-59a64652c692&ig_mid=9CCBB12C-B73B-4ADB-9E07-BC9BB8217AEF

- Advertisement -