Bidiyo: Rai Ya ɓace! Ummi Zee Zee yiwa wani darakta wankin babban bargo a kasuwa

0
181

Bidiyo: Rai Ya ɓace! Ummi Zee Zee yiwa wani darakta wankin babban bargo a kasuwa

Yanzun nan jaruma ummi zee zee ta daura video a shafin ta na instagram a fusace inda take zagin daya daga cikin jaruman Kannywood.

Jarumar ta kira jarumin Kannywood din da dan wiwi inta tace bayida aiki da tayi put up saiya zo yana kushe ta ko ya zage ta.

Tace yana yin hakan ne dan ta tanka mai ya samu shima yayi suna ta kara cewa sunan da tayi a Kannywood har yamu bazaiyi ba.

Tayi bayani da dama akan wannan jarumin dan kallon sauran bayanin nata ga faifen bidiyon kasa ku kalla:

What's On Your Mind?