Bidiyo: Raddi Zuwa Ga Sheikh Dahiru Bauchi Akan Aljannu Yan Tijjaniya – Daga Sheikh Kabiru Gombe

- Advertisement -

Sheikh kabiru haruna Muhammad gombe yayi maganar akan sheikh dahiru bauchi da yace suna da Aljannu billiyan ukku wanda yace zasu nemi taimakon su ga masu zagin waliye.

Wanda zakuji irin yadda malam yayiwa wannan malami akan maganar da hujjoji masu karfi.

Ga duk wanda bai saurari wannan maganar Aljannu billiyan ukku da suke cikin darikar Tijjaniya daga Sheikh Dahiru Bauchi ba ya latsa nan

Ga bidiyon nan kasa ku saurara.

- Advertisement -