Bidiyo : Nayi Danasanin Rashin Sanin Wannan Kafin Nayi Aure ~ Sheikh Kabiru Gombe

0
177

Bidiyo : Nayi Danasanin Rashin Sanin Wannan Kafin Nayi Aure ~ Sheikh Kabiru Gombe

Wannan wani program ne wanda Sheikh Kabiru Haruna Muhammad gombe ke gabatarwa akan sha’anin aure.

Wanda shaaanin aure sunnah ce ta annabawa baki daya wanda kuma akwai kalubali sosai a cikinsa wanda yana da kyau al’umma su kiyaye.

Ga faifan bidiyon nan sai a natsu a saurara Allah yasa mudace amen.

What's On Your Mind?