Bidiyo : Mijin Aljana Yakira Amaryarsa Aljana Takawo Mishi Kudi Da Zinare – Tsafi ko shiri

- Advertisement -

Sakamakon tambayoyi da muka samu a recreation da sanin irin abincin da aljana ke dafawa Malam Ahmad Ali Kofar Na’isa wanda ya ce ya na zaman aure da wata aljana, mun sake komawa wurin shi domin jin abin da zai ce.

Ga bidiyon nan kasa ku kalla.

- Advertisement -