Bidiyo : Manyan matan Kannywood sun tiƙi rawa ta ban mamaki A taron da suka Hada na kungiyar su ta k_one

- Advertisement -

A jiya ne jaruman mata na Kannywood wanda suke kiranta da kanny wooden ladies affiliation sunkayi walimar sallah ta kungiyar su wanda sunka takaita suna da da k_one.

Zakuga irin yadda anka tika rawa a wajen daman dai ae basai anfada ba ankaje bukin wasu ankayi balanta na masu abu ae kam dole ne kowa ya baje hajarsa a wannan wuri da yake duk sune kamar yadda zaku gani a wannan bidiyo nasu.

- Advertisement -