Bidiyo :Malam Sau uku miji na yana min dole Yana karya min azumi ya sadu dani a ramadan dinan

0
299

Wannan wata yar uwa ce ta rubutu tamabaya wai sau ukku mijinta yana karya mata azumin yana Saduwa da ita kuma cikin wannan watan Ramadan shine dr abdallah Usman gadon kaya yake bada labari da irin matakin da yakamata mata su dauka idan sunga mijinsu yana son aikata wannan aika aikar da su.

Zakuji nasihosi sosai a cikin wannan faifan na bidiyo da ke kasa.

What's On Your Mind?