Bidiyo: Kyautar Naira Million 10, Duk Wanda Yakawo Kasat Din da Nace Fadar Bege Yana Wuta ~ Daga Bakin Sheikh Kabiru Gombe

- Advertisement -

Malam Sheikh Kabiru Gombe yayi magana akan cewa mutane suna cewa wai wani mawaki a birnin kano yace yana wuta.

Shine zakuji irin yadda malam ya rantse da sanya kudi ga duk wanda ya kawo mishi kaset inda yace yana wuta wallahi zai bashi kyauta naira miliyan 10.

Malam ya kara da cewa Wallahi shi bai sanshi ba, wanda Ankayi ta kawo karamominsa wanda duk basu ishesu ba sai da ya anka ce yace wai yana wuta.

Wanda yace an gagara saboda karya ce yanzu shekara 7 amma haryanzu shiru.

Akwai maganganu da malam yayi wanda ankayi masa karya ya koma akan wannan maganar ta fadar bege.

Ga bidiyon nan kasa ku kalla ku saurara.

- Advertisement -