Bidiyo : kwana 8 Da Rana Tsaka A Wannan Wata Na Ramadan Yana Zina Da Ni – Daga Bakin Bara’atu

- Advertisement -

Innalillahi Wa’inna alaihi Raju’un wannan bala’i da me yayi kama.

Kwana 8 Da Rana Tsaka A Wannan Wata Na Ramadan Saurayi Na Yana Zina Da Ni Inji Wata Budurwa Mai Suna Bara’atu.

Zakuji bayyani daga bakin wannan budurwa wanda take cewa wani ne kaman dan uwanta amma kuma tace yace yana sonta tace bakomai alama dai ta nuna tana sonshi.

A irin wannan wata mai albarka watan ramadan mutum ya yi wannan aika aika auzubillah Allah ya saremu daga mugun ji da mugun gani amen.

Ga faifan bidiyon nan kuji daga bakinta wanda jaridar demokuradiya ta nuna cewa wannan wata ne abun ya faru.

- Advertisement -