Bidiyo:- Kalli Wannan Shigar Da Auta Mg Boy Yayi Wadda Ta Jamasa Tsangwama

- Advertisement -

Fitacen Mawakin Hausa A Kannywood Kuma Mai Basira Wajen Rara Wakokin Soyayya A Kannywoo (” Auta Mg Boy “) Ya Fitar Da Wani Video Inah Yake Rera Wakar Sa Ta Soyayya.

Wa lannan Video Dai Ya Fito Ne A Shafin Tiktok Inda Mawakin Auta Mg Boy Yake More Shaukin Rayuwar Sa.

https://youtube.com/shorts/O1sb5bvfMaE?feature=share

Ganin Wannan Video Auta Mg Boy Sanye Da Riga ‘yar Ciki Ta Shan Iska Yasa Mutane A Social Media Sunah Ta Ce cekuce Sunah Fadan Ra’ayoyin Su Wanda Sunah ganin Yin Hakan Bai Dace Bag Ga Mawakin.

Ga Dai Yada Video Yake A Nan Kasa Kusha Kallo.

- Advertisement -