Bidiyo: Kalli izzar so episode 36 daga bakori tv

0
124

Kalli izzar so episode 36 daga bakori tv

Kalli cigaban shirin izzar so wanda yakamata ayi jiya basuyi shi ba saboda wasu yan dalilai da suka gilma masu basu samu damar sakin sa ba.

Ayau jarumin shirin ya fito a shafinsa na Instagram akan rashin sakin bidiyon akan lokaci Allah cikin ikonsa kamar yadda yayi alkhawari a cikin bidiyon insha Allahu yau zasu sake shi gashinan solar saki kuma mun kawo maku shi.

KARFE !!! Kalli Bidiyon Magoya Bayan AbdulJabbar Sun Fara Yiwa Naziru Barazana Akan Martanin Da Yayi Masa Duba Anan

Ga bidiyon abinda ya faru nan munkawo maku asha kallo lafiya.

What's On Your Mind?