Bidiyo: Jawabin Sarkin Kano Sunusi Lamido Yasa Mutane kuka A Taron Mauladin Inyass A Sokoto

0
27

Khalifan Sunusi Malam Muhammad Sunusi Lamido Na II Yake Jawabi A Taron Mauludin Sheikh Ibrahim Inyass Wanda Ya Gudana A Filin Polo Dake Birnin SOKOTO Jihar Sokoto. Allah Ya Maida Kowa Gida Lafiya. Amiin

Jawabin Sarkin Kano Sunusi Lamido Yasa Mutane kuka A Taron Mauladin Inyass A Sokoto

Jawabin Sarkin Kano Sunusi Lamido Yasa Mutane kuka A Taron Mauladin Inyass A Sokoto

Ɗan Najeraya mai shekaru 23 ya zo na ɗaya a gasar Al-Qur’ani ta duniya a ƙasar Kenya

Wanda mun dauko muku wannan bidiyo daga wata tashar youtube da ta wallafa da cewa jawabinsa yasa mutane kuka shin hakane ko a’a.

To Ga bidiyon nan kasa domin ku kalla kuji jawabinsa.

What's On Your Mind?