Bidiyo : Jaruma Hussaina Musa Na neman Taimako Dan Annabi , Shin Wannan Bara ce ko Soyayyar Annabi

0
29

Bidiyo : Jaruma Hussaina Musa Na neman Taimako Dan Annabi , Shin Wannan Bara ce ko Soyayyar Annabi

Bidiyo : Jaruma Hussaina Musa Na neman Taimako Dan Annabi , Shin Wannan Bara ce ko Soyayyar Annabi

Jaruma hussaina musa wanda itama ya fitar da wani  sabon sallo na neman taimako.

Wanda faruwar wannan abu ya samo asali ne daga faruwar neman kudin da rarara ya fitar akan wakar buhari,adam a zango ya biyo baya shima sai ga abubakar sani shima.

To kwatsam sai gashi itama jaruma hussaina ta fito da nata domin annabi.

Ga bidiyon da ta fitar nan.

What's On Your Mind?