Bidiyo: Inna tuna Na Taba Aure kuma Ina Da Yara kafin Nashigo harkar Film Ina Jin Farin ciki Inji Aisha Izzar So

0
382

Inna tuna Na Taba Aure kuma Ina Da Yara kafin Nashigo harkar Film Ina Jin Farin ciki Inji Aisha Izzar So

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.

A wannan kashi na 45, shirin ya tattauna da Aisha Najamu wadda aka fi sani da Aishar Izzar So, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.

Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir

Tsarawa da gabatarwa: Halima Umar Saleh

Ga faifan bidiyon nan kasa ku kalla.

What's On Your Mind?