Bidiyo : Hakkokan Hanya – Dr Jabir Sani Maihula

- Advertisement -

Bidiyo : Hakkokan Hanya ~ Dr Jabir Sani Maihula

Assalamu alaikum Warahamatullah malam yayi sallama irin ta addinin musulunci nasihar malam a yau shine akan hakin hanya ,hanya na da yanci.

Malam ya kawo dalili da fadar hadisin fiyayyen halitta Annabi Muhammad s.a.w akan abinda ya dace mutum yayi ga duk mai zama a bakin hanya ko bakin titi.

Sai a natsu a saurara Allah yasa mu kiyaye amen.

- Advertisement -