Bidiyo : Dole ne a kalli Bidiyon wajen shagalin bikin kanin su rahama sadau abba sadau
Cikakken bidiyon wajen shagalin bikin kanin su rahama sadau wanda ya tara manyan jaruman kannywood maza da mata wanda shagalin bikin ya dauki hankulan mutane sosai.
Manyan matan kannywood da suka ziyarci wannan biki sune manyan kawayen yayare wannan ango wato rahama sadau su fati washa, hadiza gabon da sauran su.
Ga bidiyon abinda ya faru nan munkawo maku asha kallo lafiya.